Browsing Category
Tattalin Arziki
Babangida ya bar abin alfaharin da ba za a taba mantawa da shi ba lokacin yakin basasar Najeriya
Shugaba Bola Tinubu ya taya tsohon shugaban kasa na mulkin soja Janar Ibrahim Badamasi Babangida (mai ritaya) murnar cika shekaru 82 a duniya.
Tinubu, a cikin wata sanarwa da mai!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
‘Yan kasuwan Arewacin Nigeria suna asarar kimanin Naira biliyan 13 a duk mako
‘Yan kasuwan Arewacin Nigeria sun koka akan yadda suke asarar kimanin Naira biliyan 13 a duk mako, sakamakon rufe iyakokin kasar da aka yi da Jamhuriyar Nijar.
Idan zamu iya tunawa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Yobe ta kuduri aniyar kaddamar da rabon kayan abinci ga mutane sama da 400,000
Gwamnatin jihar Yobe ta kuduri aniyar kaddamar da rabon kayan abinci da sauran kayan abinci ga gidaje sama da dubu 80,000 ga mutane sama da dubu 400,000 a fadin kananan hukumomi 17 na!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Kwara ta karbi tireloli biyu na shinkafa daga gwamnatin tarayya
Kayayyakin sun hada da buhunan shinkafa 1,200 na daga cikin kokarin da gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ke yi wajen ganin an shawo kan matsalar wahalhalun da ke faruwa a kasar!-->…
Read More...
Read More...
Shugabannin kungiyar kwadago za su gana da wata tawaga ta shugaba kasa Bola Tinubu
Shugabannin kungiyar kwadago ta kasa NLC da takwarar su ta TUC sun shirya ganawa da wata tawaga ta shugaba kasa Bola Ahmed Tinubu yau.
Shugaban kungiyar na kasa Joe Ajaero shine ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta amince da farfado da kasuwar duniya dake jihar Jigawa
A wani yunkuri na kokarin samar da ayyukan yi da kuma kara kudaden shiga na jihar a duk shekara, gwamnatin tarayya ta amince da farfado da kasuwar duniya dake jihar Jigawa.
Kasuwar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta kashe Naira Biliyan 36 wajen biyan tallafin wutar lantarki cikin watanni uku
Hukumar kula da wutar lantarki ta Najeriya NERC, ta ce gwamnatin tarayya ta kashe Naira biliyan 36 wajen tallafin wutar lantarki a rubu'in farko na shekarar 2023.
A cikin rahotonta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
CBN ya gargadi jama’a da kada su yi dinga wulakanta kudin naira
Babban bankin Najeriya (CBN) ya gargadi jama'a da kada su yi dinga wulakanta kudin naira.
Babban bankin ya tabbatar wa al’umma cewa zai yi kokari wajen ganin an samu kudaden da za a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Matatar man Fatakwal za ta fara aiki a karshen shekara
Shugaban Kungiyar Kwadago (TUC), Festus Osifo, ya ce shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da tabbacin cewa matatar man Fatakwal za ta fara aiki a karshen shekara.
Osifo, tare da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bola Tinubu yayi alkawarin samar da motocin sufuri 3,000 ga matafiya a fadin Najeriya
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yayi alkawarin samar da motocin sufuri a dukkan jihohin Najeriya da kananan hukumomin a farashi mai sauki.
Shugaban kasar ya ce gwamantin sa zata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...