Gwamnatin jihar Kwara ta karbi tireloli biyu na shinkafa daga gwamnatin tarayya

0 296

Kayayyakin sun hada da buhunan shinkafa 1,200 na daga cikin kokarin da gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ke yi wajen ganin an shawo kan matsalar wahalhalun da ke faruwa a kasar nan sakamakon cire tallafin man fetur. A cewar wata sanarwa da babban sakataren yada labaran gwamnan jihar, Rafiu Ajakaye ya fitar, ya ce gwamnatin jihar ta ce har yanzu tana jiran aikewa da wasu manyan motoci uku daga gwamnatin tarayya.

Leave a Reply

%d bloggers like this: