Browsing Category
Tattalin Arziki
Gwamnatin Najeriya tana sa ran samun kimanin Naira biliyan 300 a duk shekara daga noman dabino a…
Ta ce tana fatan samun wannan kuɗaɗen shiga ne daga rabon irin dabino guda miliyan biyar da ta samar ga manoma a wannan shekara ta 2025.
Darakta-Janar na Hukumar Yaƙi da Kwararowar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Dattawa Ta Kasa Ta Ƙara Zafafa Binciken NNPCL Kan ₦210 Tiriliyan – Farfesa Iledare
Masanin harkokin makamashi, Farfesa Wumi Iledare, ya bayyana cewa Majalisar Dattawa ta Ƙasa na ƙoƙarin zafafa da tayar da jijiyar wuya a kan binciken da take gudanarwa game da rashin!-->…
Read More...
Read More...
Za a fuskanci katsewar wutar lantarki a jihar Legas na tsawon kwana 25
Masu amfani da wutar lantarki a jihar Legas na iya fuskantar katsewar wuta daga ranar Litinin, yayin da kamfanin rarraba wutar Lantarki na Najeriya (TCN) zai fara aikin gyare-gyaren a!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya kafa kamfanin zuba jari da raya yankin Kudu maso Gabas tare da zuba jarin farko na Naira…
Tinubu ya amince da kafa kamfanin zuba jari da raya yankin Kudu maso Gabas tare da zuba jarin farko na Naira Biliyan 150bn a kamfanin don soma aiki.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tallafin wutar lantarki da gwamnati ke bayarwa ya tashi daga biliyan 610 zuwa tiriliyan 1.94 daga…
Tallafin da gwamnatin tarayya ke bayarwa ga bangaren wutar lantarki a Najeriya ya haura kashi 219 cikin ɗari, inda ya tashi daga naira biliyan 610 a shekarar 2023 zuwa naira tiriliyan!-->…
Read More...
Read More...
Za a iya samun ambaliyar ruwa a Jahohi guda tara a Najeriya
Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya Nimet ta yi hasashen samun mamakon ruwan sama a wasu yankunan ƙasar.
Nimet ta kuma gargaɗi mazauna wasu yankunan jihohin arewacin ƙasar tara su!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dokokin Jigawa na shirin gabatar da dokar adalci da haɗin kai domin samar da daidaito ga…
Majalisar dokoki ta jihar Jigawa na shirin gabatar da kudurin dokar bambanci da adalci da haɗin kai, domin samar da daidaito da cigaba ga al’ummar jihar.
Kakakin majalisar, Rt. Hon.!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu zai sanya hannu kan sabbin dokokin haraji na Najeriya
Shugaban kasa Bola Tinubu zai sanya hannu a yau Alhamis kan sabbin dokoki huɗu da za su canza tsarin haraji da tattara kudaden shiga a fadin kasar nan.
Fadar shugaban ƙasa ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaba Tinubu ya ƙaddamar da gadar sama da ta ƙasa da aka gina kan kudi naira biliyan 16
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ƙaddamar da gadar sama da ta ƙasa da aka gina kan kudi naira biliyan 16 a Lafia, na Jihar Nasarawa, a wani aiki na yini guda da ya kai ziyarar aiki.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
ACReSAL ta ƙasa ta nuna jin daɗi kan yadda shirin Jigawa ACReSAL ke gudanar da ayyukan raya noma
Shirin ACReSAL na ƙasa ya nuna gamsuwa da jin daɗi kan yadda shirin Jigawa ACReSAL ke gudanar da ayyukan raya noma, walwalar jama’a, yaki da ambaliya da inganta ruwa.
Shugabar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...