Browsing Category
Siyasa
Babban Lauyan Gwamnati da EFCC sun karyata zargin da ake musu na shawo kan ‘yan adawa dan su…
Ofishin Babban Lauyan Gwamnati da Hukumar EFCC sun karyata zargin cewa sun yi ganawar sirri da wasu gwamnoni 'yan adawa domin shawo kansu su sauya sheka zuwa jam’iyyar APC mai mulki.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar INEC ta bayyana aniyarta na fara amfani da fasahar AI wajen gudanar da zaɓen Najeriya
Hukumar zaɓe ta kasa, INEC ta bayyana aniyarta na fara amfani da fasahar ƙirƙirarriyar basira ta AI wajen gudanar da ayyukan zaɓe a zamanance.
Cikin wata sanarwa da hukumar ta fitar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tsohon gwamnan Kogi Yahaya Bello ya bayyana cewa bai da wata niyyar tsayawa takarar shugaban ƙasa a…
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello, ya bayyana cewa bai da wata niyyar tsayawa takarar shugaban ƙasa a shekara ta 2027, kuma ba zai tsaya takara da Shugaba Bola Tinubu ba.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Najeriya ta shigar da ƙarar Sanata Natasha kan zargin ƙage da ta yi a gidan talabijin…
Gwamnatin tarayya ta shigar da ƙarar Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, saboda zargin ɓata suna da ta yi a gidan talabijin kai-tsaye.
Gwamnatin na zargin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu yana farin ciki kan yadda ’yan siyasa daga jam’iyyun adawa ke sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana farin cikinsa kan yadda ’yan siyasa daga jam’iyyun adawa ke ci gaba da sauya sheƙa zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC). Ya kuma!-->…
Read More...
Read More...
Jam’iyyar APC tana gudanar da taron ƙoli a fadar shugaban Najeriya
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya za ta gudanar da taron ƙoli, karo na farko gabanin babban zaɓen ƙasar na shekara ta 2027.
Mahalarta taron, wanda ke gudana a yau Alhamis su ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar CDCU za ta miƙa wa Tinubu sabon rahoton ayyukan ministocinsa
Yayin da ake shirin bikin cikar Shugaba Bola Tinubu shekaru biyu a ofis, hukumar CDCU da ke duba nasarorin ministoci tana kan duba sabbin bayanai domin miƙa masa sabon rahoton ayyukan!-->…
Read More...
Read More...
Tsohon Gwamnan Katsina Ya Riga Mu Gidan Gaskiya
Gwamna Dikko Umaru Radda ya yi jimamin rasuwar tsohon gwamnan wanda ya mulki jihar tsakanin 1998 zuwa 1999 a lokacin mulkin soja Radda ya ce marigayin ya hada Katsina da Benue zumunci!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Namadi ya bayyana cewa jam’iyyar adawa ta PDP tana dab da rasa duk wata madafa a jihar Jigawa
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya bayyana cewa jam’iyyar adawa ta PDP tana dab da rasa duk wata madafa a jihar, inda ya ce har yanzu APC ce ke da karfi kuma zata karbe!-->…
Read More...
Read More...
KEDCO,takara kudin wuta duk da yawan matsalar wutar lantarki da ake fuskanta a kwanakin nan-Jigawa
Wasu mazauna jihar Jigawa sun bayyana takaici da bacin rai kan yadda kamfanin rarraba wuta na Kano, KEDCO, ke cajin su makudan kudade duk da yawan dauke wutar lantarki da ake!-->…
Read More...
Read More...