Browsing Category
Siyasa
Tallafin wutar lantarki da gwamnati ke bayarwa ya tashi daga biliyan 610 zuwa tiriliyan 1.94 daga…
Tallafin da gwamnatin tarayya ke bayarwa ga bangaren wutar lantarki a Najeriya ya haura kashi 219 cikin ɗari, inda ya tashi daga naira biliyan 610 a shekarar 2023 zuwa naira tiriliyan!-->…
Read More...
Read More...
Alƙaluma na nuna cewa an kashe mutum 6,800 a watanni shida na farkon shekara ta 2025
Alƙaluma na nuna cewa an kashe mutum dubu shida da ɗari takwas a watanni shida na farkon shekara ta 2025 sanadiyyar matsalar tsaro da ke addabar sassa daban-daban na ƙasar.
Hakan na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amnesty ta bayyana rashin jin daɗinta kan bayar da umarnin kama Hamdiya
Ƙungiyar Amnesty International ta bayyana rashin jin daɗinta kan bayar da umarnin kama Hamdiyya Sidi Sharif da wata kotun Majistare da ke jihar Sokoto ta bayar.
A ranar 10 ga watan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shekara guda kenan tun bayan hakuncin Kotun Koli dangane da cin gashinkan kananan hakumomi shin ko…
An shiga takun saka dangane da gaza aiwatar da hukuncin kotun koli da ya bai wa kananan hukumomi cikakken yancin cin gashin kansu, amma shekara guda babu labari, abin da ya sanya!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Namadi ya tunatar da yan jam’iyyar APC da su hada kai don tabbatar da nasara a zaben cike…
Gwamna Umar Namadi ya tunatar da magoya bayan jam’iyyar APC a jihar nan da su hada kai don tabbatar da nasara a zaben cike gurbi na mazabar tarayya ta Garki da Babura
Gwamna Umar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya tace bazata karɓi ƴanciranin Venezuela da Amurka za ta kora ba
Gwamnatin tarayya ta ce ba za ta amince ta karɓi mutanen da Amurka ke kora daga ƙasarta ba duk da irin matsin lambar da take yi wa ƙasashen Afirka, kamar yadda Ministan Harkokin Waje!-->…
Read More...
Read More...
Peter Obi ba zai taba zama shugaban Najeriya ba inji Wike
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jamiyyar LP, Peter Obi ba zai taɓa zama shugaban Najeriya ba.
A ƙarshen mako ne Peter Obi ya baiyana aniyarsa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Dattawa ta binciki hukumar ICPC kan yadda take bin dokar wakilci na shiyyoyi a tsarin…
Majalisar dattawa ta binciki hukumar ICPC kan yadda take bin dokar wakilci na shiyyoyi a tsarin daukar ma’aikata.
Shugaban hukumar, Musa Aliyu, ya bayyana cewa ma’aikatan ICPC sun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta umarci malamai 244 da suka bar aiki ba tare da izini ba da su mayar da albashin…
Gwamnatin Jihar Jigawa ta umarci malamai 244 da suka bar aiki ba tare da izini ba da su mayar da albashin da suka karɓa ko su koma bakin aiki.
Sakataren Zartarwa na Hukumar Ilimin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Cinikayya tsakanin Amurka da Najeriya ta kai dala biliyan 13 a bara – Richard Mills
Jakadan Amurka a Najeriya, Richard Mills, ya bayyana cewa cinikayya tsakanin kasashen biyu ta kai dala biliyan 13 a bara.
Ya ce wannan ya samar da ayyuka ga 'yan Najeriya da Amurka!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...