Browsing Category
Siyasa
Nasiru El-Rufa’i, Ya Shigar da ƙorafi Ga Hukumar Kula da ƴansanda Kan Zargin ƴansandan Jihar…
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasiru El-Rufa'i, ya shigar da ƙorafi ga hukumar kula da ƴansanda kan zargin ƴansandan jihar da cin zarafi.
El-Rufai ya ce cin zarafin ya haɗa da aikata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shettima Ya Bayyana Alhini Kan Harin Bama, Ya Jaddada Goyon Bayan Gwamnati Ga Ƙoƙarin Kawo Ƙarshen…
Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya bayyana matuƙar alhini ga gwamnatin jihar Borno da mutanen Darajamal kan harin ‘yan bindigar da ya yi sanadiyyar rayukan mutane da dama a!-->…
Read More...
Read More...
MAJALISAR WAKILAI TA NUNA DAMUWA KAN KARUWAR BASUKAN DA AKE BIN NAJERIYA
Kakakin majalisar wakilai, Abbas Tajudeen, ya bayyana damuwa kan karuwar tarin basukan da Najeriya ke karbowa wanda yace ya wuce gona da iri a doka, yana mai cewa hakan na zama!-->…
Read More...
Read More...
Jama’a su rika kare da kuma kula da ayyukan gwamnati a yankunansu – Akpabio
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya bukaci al’ummar Najeriya da su rika kare da kula da ayyukan raya ƙasa da gwamnati ke aiwatarwa a yankunansu.
Akpabio, wanda!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya Ta ƙaddamar da Aikin Gyaran Na’urar Tiransimita Mai Gajeren Zango
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da aikin gyaran na’urar tiransimita mai gajeren zango (shortwave) ta gidan rediyon Muryar Nijeriya (VON) mai ƙarfin kilowat 250 TX2 a tashar da ke unguwar!-->…
Read More...
Read More...
Kotu a Kasar Mali Ta Buƙaci a Dakatar da umurnin Soke Jami’iyyun Siyasa da Gwamnatin Mukin Sojin…
Wata kotu a kasar Mali ta buƙaci a dakatar da aiwatar da umurnin soke jami’iyyun siyasa da gwamnatin mukin sojin ƙasar ta yi.
Zaman kotun wanda ya gudana a gunduma ta ɗaya da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Malam Umar Namadi, ya Rantsar da Sabbin Mambobin Dindindin 2 Na Hukumar Kula da Ma’aikatan…
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya rantsar da sabbin mambobin dindindin biyu na Hukumar Kula da Ma’aikatan Jihar, inda ya bukace su da su kasance masu bin ka’ida da gaskiya a!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jahar Kano ta musanta zargin satar Biliyan 6.5
Gwamnatin jihar Kano ta musanta zargin cewa babban daraktan kula da harkokin gidan gwamnati, Abdullahi Ibrahim Rogo ya karkatar da kudi naira biliyan 6.5 daga asusun jihar, inda ta!-->…
Read More...
Read More...
Daruruwan Mambobin APC a Gada, Sokoto Sun Sauya Sheka Zuwa ADC, Sun Danganta Matakin da Rashin Tsaro…
Ɗaruruwan mambobin jam’iyyar APC mai mulki a ƙaramar hukumar Gada ta jihar Sokoto sun fice daga jam’iyyar, sun koma jam’iyyar ADC, suna danganta dalilinsu da tsananin rashin tsaro,!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar zaɓe ta ƙasa (INEC) a jihar Kano ta bayyana cewa akwai katin zaɓe na dindindin (PVC) sama…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) a jihar Kano ta bayyana cewa akwai katin zaɓe na dindindin (PVC) sama da dubu 367,000 da jama’a ba su karɓa ba har yanzu a jihar.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...