Browsing Category
Labaran Duniya
An umarci miliyoyin mutane su yi ƙaura daga gidajensu gabanin isowar guguwar milton a Amurka
An umarci miliyoyin mutane su yi ƙaura daga gidajensu a daidai lokacin da guguwar milton take gab da isowa yammacin gaɓar Florida.
Ana tunanin wannan guguwar wadda ta kai mataki na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Harin da Iran ta kai wa Isra’ila ‘ɗan ƙaramin hukunci ne’ – Khamenei
Jagoran addinin Iran Ayatollah Ali Khamenei ya yaba da hare-haren da Iran ta ƙaddamar kan Isra'ila ranar Talata, inda ya kira su da cewa hare-hare da ke kan 'ƙa'ida''.
Yayin da yake!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kashe sojan Isra’ila na farko a Lebanon
Rundunar sojin Isra'ila ta IDF ta tabbatar da mutuwar sojanta na farko tun bayan da ta ƙaddamar da shirinta na kutsawa cikin Lebanon ta ƙasa.
Rundunar IDF ta ce an kashe mata soja!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kasar Isra’ila ta haramta wa sakatare janar na Majalisar Ɗinkin Duniya shiga ƙasar
Ministan ƙasashen waje na Isra'ila, Israel Kartz ya ce Isra'ila "ba ta maraba" da sakatare janar na Majalisar Ɗinkin Duniya, Antonio Guterres kuma an haramta masa shiga ƙasar.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Iran za ta kai hare-hare a kan muhimman kadarorin Isra’ila
Iran ta ce za ta kai hare-hare a kan "muhimman kadarorin" Isra'ila idan har ta mayar mata da martani.
Babban hafsan tsaron Iran, Manjo Janar Mohammad Bagheri ne ya yi wannan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kasar Isra’ila ta kashe shugaban Hamas a Lebanon
Ƙungiyar Hamas ta Zirin Gaza ta sanar da cewa an kashe shugabanta a Lebanon, Fateh Sherif Abu el-Amin, tare da wasu 'yan'uwansa sakamakon harin Isra'ila a kudancin Lebanon.
Hamas ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta ba da tallafin kayan jin ƙai ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a…
Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa (UAE) ta ba da tallafin kayan jin ƙai mai nauyin ton 50 ga Nijeriya don taimaka wa waɗanda suka yi asarar gidaje sakamakon ambaliyar ruwa da ta faru kwanan!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban ƙasar Senegal na shirin rusa majalisar dokokin ƙasar
Shugaban ƙasar Senegal Bassirou Diomaye Faye na shirin rusa majalisar dokokin ƙasar bayan da ƴan majalisar dokokin ƙasar mai rinjayen ƴan adawa suka ƙaryata ajandar gwamnatinsa na!-->…
Read More...
Read More...
Zanga-zangar adawa da garambawul a ɓangaren shari’a ta ɓarke a Mexico
Majalisar dattawan ƙasar Mexico ta amince da sake fasalin ɓangaren shari'a mai cike da cece-kuce inda jama'a ne za su zaɓi alƙalai ta hanyar kaɗa ƙuri'a.
Magoya bayan dokar sun ce!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tsawa ta salwantar da akalla gidaje 46,000 da makarantu, da dabbobi 700,000 a Vietnam
Guguwar mai taken Yagi, ita ce guguwa mafi karfi da ta yi wa arewacin Vietnam cikin akalla shekaru 30, guguwar ta lalata gidaje sama da 46,000 da makarantu da dama, dabbobi akalla!-->…
Read More...
Read More...