Browsing Category
Labaran Duniya
Sama da Mutane miliyan 1.67 sun kammala aikin Hajjin bana cikin nasara ba tare da wani Ibtila’i ba
A ƙasar Saudiyya, an rufe aikin Hajjin bana cikin nasara ba tare da wani IbTIla’i ba, inda sama da mutane miliyan 1.67 suka kammala ibadar ciki har da dubban 'yan Najeriya.
Hukumar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tambayoyi da ƴan Afirka ke yi kan dokar hana shiga Amurka da Trump ya sa
Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da sabuwar dokar hana tafiye-tafiye da ta shafi ƙasashe 12 - bakwai daga ciki sun fito daga Afrika.
Mun bi diddigin abin da mutane a faɗin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
A yau ranar Litinin Ma’aikata aikin Hajji zasu kammala aiki Hajjin bana
A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan 1.8 suka kammala aikin Hajjin bana a birnin Makkah na kasar Saudiyya, bayan kammala jifan shaiɗan a Jamarat da ke Mina.
Ko da yake a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumomin Saudiyya sun ɗauki matakai domin rage wa mahajjata wahalhalu na zafin rana a Hajjin bana
Hukumomin Saudiyya sun nanata cewa sun ɗauki matakai domin rage wa mahajjata wahalhalu na zafin rana a Hajjin bana yayin da ake tsammanin zafin zai ci gaba da ƙaruwa.
A shekarar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Trump ya sanar da cewa zai ninka harajin ƙarafa da Samfolo zuwa kashi hamsin a ranar Larabar wannan…
Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da cewa zai ninka harajin ƙarafa da Samfolo zuwa kashi hamsin a ranar Larabar wannan makon, domin kare waɗannan sassa biyu na Amurka.
Ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO na fuskantar gibin kuɗin albashi da ya kai dala miliyan 500
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO na fuskantar gibin kuɗin albashi da ya kai dala miliyan 500 a kasafin kuɗin shekara biyu masu zuwa, kamar yadda Darakta Janar ɗinta Tedros Ghebreyesus ya!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Hajji ta Najeriya ta gudanar da gwajin abinci dan tabbatar da ingancin abincin mahajjatan…
Hukumar Hajji ta Najeriya NAHCON ta gudanar da gwajin abinci na musamman a ofishin Rawaf Mina da ke Makkah, a wani mataki na tabbatar da ingancin abinci ga mahajjatan Najeriya.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Manyan Shugabanni daga kasashen duniya sun halarci bikin shan rantuwar da sabon Fafaroman ya yi
An yi bikin rantsar da Fafaroma Leo XIV a fadar Vatican a ranar Lahadi, 18 ga watan Mayu, 2025. Manyan shugabanni daga kasashen duniya daban daban sun halarci bikin shan rantuwar da!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Lafiya ta Duniya ta amince da yarjejeniyar yaƙi da annobar korona tsakanin ƙasashe
Hukumar lafiya ta duniyar a ranar Litinin ta buƙaci ƙasashen duniya da su rungumi sabuwar yarjejeniyar da ta shafi yaƙi da annobar korona domin kaucewa maimaita abin da aka fuskanta a!-->…
Read More...
Read More...
Tsohon shugaban kasar Amurka Joe Biden ya kamu da cutar Kansar mafitsara
Tsohon shugaban kasar Amurka Joe Biden ya kamu da cutar Kansar mafitsara kamar yadda ofishinsa ya fitar da sanarwa.
Tsohon shugaban da iyalansa na nazari kan matakin maganin cutar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...