Browsing Category
Labaran Duniya
Wani hari da Isra’ila ta kai sansanin ‘yan gudun hijira na Al-Maghazi ya kashe mutane…
Ma'aikatar lafiya ta Gaza karkashin Hamas ta ce wani hari da Isra'ila ta kai ta sama ya kashe mutane akalla 70 a sansanin 'yan gudun hijira na Al-Maghazi da ke tsakiyar yankin.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Faransa za ta rufe ofishin jakadancinta a Nijar
Faransa za ta rufe ofishin jakadancinta a Nijar, inda ake nuna kyama ga Faransawa tun bayan juyin mulkin da aka yi a watan Yuli.
Hakan ya sanya ficewar ma'aikata bayan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mai ɗaukar hoton gidan Talabijin ɗin Aljazeera ya rasu sakamakon hare-haren Isra’ila a Gaza
Gidan talabijin din na Aljazeera ya bayyana cewa harin jirgi marar matuƙi ne da Isra'ila ta kai a wata makaranta dake Khan Yunis ya kashe Samer Abu Daqqa.
Ma'aikacin na Aljazeera ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Daruruwan Falasdinawa sun rasa ransu sakamakon harin sojojin Isra’ila a Gaza
Daruruwan Falasdinawa ne sojojin Isra'ila suka kashe a Gaza a karshen mako yayin da sojojin Isra'ila suka ba da umarnin karin yankuna a ciki da kewayen birnin Khan Younis birni na biyu!-->…
Read More...
Read More...
Sama da mutane 47 ne suka mutu sakamakon ambaliyar ruwa da zabtarewa kasa
Mahukunta a Kasar Tanzania sun ce sama da mutane 47 ne suka mutu sakamakon ambaliyar ruwa da zabtarewa kasa.
Lamarin Ya faru ne kusa da tsaunin Hanang inda shugabar kasa Samia!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jami’in Kungiyar HAMAS yace a shirye kungiyar take ta saki dukkan sojojin Isra’ila da…
Wani babban jami’an kungiyar Hamas yace a shirye suke su saki dukkan sojojin Isra’ila da suke tsare da su, domin musayar fursunonin su Falasdinawa dake tsare a Isra’ila, biyo bayan!-->…
Read More...
Read More...
‘Yan sanda a Kasar Austireliya sun kama masu gudanar da wata zanga-zangar sauyin yanayi
'Yan sanda a Kasar Austireliya a yau Litinin sun kama sama da masu fafutukar sauyin yanayi 100 bayan da suka gudanar da wata zanga-zanga a wata tashar ruwa mafi girma a kasar.
Masu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta maka shugabannin kungiyar ECOWAS a kotu
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar karkashin jagorancin Janar Abdourahmane Tchiani ta maka shugabannin kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ta ECOWAS a kotu kan takunkumin!-->…
Read More...
Read More...
Akalla mutane 32 aka kashe yayin farmakin da ‘yan bindiga suka kai yankin Abyei na kasar Sudan
Hukumomin a Sudan a yankin Abyei dake takaddama a kai, sun ce akalla mutane 32 ne aka kashe bayan da wasu ‘yan bindiga suka kai farmaki kauyukan yankin.
Ministan yada labarai!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An ayyana dokar ta-ɓaci bayan ɓarkewar cutar kwalara a Zimbabwe
Zimbabwe ta ayyana dokar ta-ɓaci bayan ɓarkewar cutar kwalara a Harare, babban birnin ƙasar.
Ɓarkewar cutar ta janyo mutuwar gomman mutane da kuma 7,000 waɗanda ake tunanin sun kamu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...