Browsing Category
Labaran Duniya
An dage haramcin sayar da ci da sayar nama a Kampala babban birnin kasar Uganda
Hakumomi a Uganda sun dage haramcin sayar da ci da sayar nama a Kampala babban Birnin kasa, duk da barkewar wata cuta da ke kama kofato da kuma bakin dabbobi.
Hakumomin lafiya a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango ta musanta kulla yarjejeniyar hadin gwiwa da Rasha
Gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango ta musanta rahotannin da ke cewa ta rattaba hannu kan wata yarjejeniyar hadin gwiwa ta soji da kasar Rasha.Ma'aikatar sadarwa da yada labarai!-->…
Read More...
Read More...
Putin ya ce ya fi son yin aiki tare da Shugaba Joe Biden maimakon Donald Trump
Shugaban Rasha, Vladimir Putin, ya ce ya fi son yin aiki tare da Joe Biden maimakon Donald Trump bayan zaben shugaban Amurka a watan Nuwamba.
Mista Putin ya kuma ce shugaba Biden ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban mulkin sojin Nijar ya sha alwashin bazasu sake komawa ECOWAS ba
Shugaban mulkin sojin Nijar, Janar Abdourahamane Tchiani, ya sha alwashin cewa babu ɗaya daga cikin ƙasashen Sahel uku da suka yanke shawarar ficewa daga kungiyar raya tattalin arzikin!-->…
Read More...
Read More...
Dumamar yanayin a duniya ya zarta digiri 1.5 cikin shekara daya
Masana kimiyyar yanayi a Turai sun bayar da wasu kwararan hujjoji da ke tabbatar da cewa har yanzu ba a cimma muhimman manufofin da kasashen duniya suka amince ba na rage dumamar!-->…
Read More...
Read More...
Majalisa ta yi kira da a gaggauta daukar matakan shawo kan tsadar rayuwa a Najeriya
A jiya ne majalisar wakilai ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta gaggauta daukar matakan shawo kan tsadar rayuwa tare wadda tay mummunar illa ga ‘yan Najeriya.
‘Yan majalisar sun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugabannin kasashe 27 sun amince da bayar da tallafin dala biliyan 50 ga Ukraine
Dukkan shugabannin kasashe membobin tarayyar turai 27 sun amince da bayar da tallafin dala biliyan 50 ga Ukraine bayan kasar Hungary taki amince da matakin.
Shugaba Voladymyr!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An tabbatar da mutuwar wasu mutum uku sakamakon fashewar gas ɗin girki a Nairobi
Mutum uku aka tabbatar da mutuwarsu yayin da sama da 300 suka jikkata sakamakon wata mummunar fashewar gas ɗin girki a Nairobi babban birnin ƙasar Kenya.
Mai magana da yawun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya ta bayyana damuwa kan ficewar Mali, Burkina Faso da Nijar daga ECOWAS
Najeriya ta bayyana damuwa kan kalaman gwamnatin sojin Jamahuriyar nijar na ayyana ficewa kasashen Mali da Burkina Faso daga kungiya raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika!-->…
Read More...
Read More...
Sudan ta Kudu ta karɓi sama da mutane rabin miliyan da ke gudun hijira daga Sudan
Hukumar jin ƙai ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce Sudan ta Kudu ta karɓi sama da mutane rabin miliyan da ke gudun hijira daga makwabciyarta Sudan.
A cikin rahotonsa na baya-bayan nan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...