Browsing Category
Labaran Duniya
Sojoji masu mulkin Mali sun rusa dukkan jam’iyyun siyasa a kasar
Sojoji masu mulkin Mali sun rusa dukkan jam’iyyun siyasa a kasar, matakin da aka sanar da shi a talabijin na gwamnati ranar Talata, wanda Shugaban Sojojin kasar, Assimi Goita, ya!-->…
Read More...
Read More...
Amaechi ya ce a zamaninsu suna kalubalantar gwamnati tare da yin kira ga shugabanci mai gaskiya
Tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa shi da tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido, da sun tunkari Shugaba Bola Tinubu game da yadda Najeriya ke tafiya a yanzu da!-->…
Read More...
Read More...
Tattalin arzikin Najeriya ya haɓɓaka fiye da kowanne lokaci cikin shekara goma da ta gabata
Bankin Duniya ya ce tattalin arzikin Najeriya ya haɓɓaka fiye da kowanne lokaci cikin shekara goma da ta gabata, sakamakon wasu muhimman gyare-gyaren da gwamnati ta aiwatar sai dai!-->…
Read More...
Read More...
Ruwan sama mai ƙarfi ya hallaka ɗaruruwan mutane a Gabashin Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo
Ruwan sama mai ƙarfi da ambaliya sun yi sanadin mutuwar aƙalla mutum 110 tare da jikkata wasu da dama a kauyen Kasaza da ke cikin yankin Fizi na gabashin lardin Sud Kivu a Jamhuriyar!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Donald Trump na ci gaba da ƙoƙarin mayar da ‘yan gudun hijira zuwa wasu ƙasashe uku
Gwamnatin Donald Trump na ci gaba da ƙoƙarin mayar da ‘yan gudun hijira zuwa wasu ƙasashe uku, duk da ƙalubalen shari’a da ke hana hakan a halin yanzu.
Wata kotu a Amurka ta yanke!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Alhazai ta kammala jigilar maniyyanta 2,006 da ga 8:02 na safe zuwa ƙasa mai tsarki
Hukumar jindadin Alhazai ta kasa ta sanar da cewa daga karfe 8:02 na safiyar, ta kammala jigilar maniyyanta 2,006 zuwa ƙasa mai tsarki, kamar yadda ta bayyana a shafinta na X.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama mutum biyar bisa zargin kashe ƙaramar yarinya bayan garkuwa da ita
A Najeriya, Gwamnatin jihar Kano ta ce jam’ian tsaron farin kaya na DSS sun kama wasu mutane biyar da ake zargi da kisan wata ƙaramar yarinya mai suna Sakina Mamuda, a wani ƙauye da ke!-->…
Read More...
Read More...
Shugabannin ƙasashen duniya sun aika sakon taya murna ga sabon Paparoma Robert Francis Prevost
Shugabannin ƙasashen duniya sun aika sakon taya murna da goyon bayansu ga sabon Paparoma, Robert Francis Prevost, wanda za a rika kira da paparoma Leo na 14, kuma shine Paparoma na!-->…
Read More...
Read More...
An zaɓi Cardinal Prevost a matsayin sabon Fafaroma
Robert Francis Prevost ya zama Fafaroma na farko ɗan asalin ƙasar Amurka a wannan Alhamis, inda yanzu za a riƙa kiransa, Fafaroma Leo na 14, bayan da manyan fadodin majami’ar Katolika!-->…
Read More...
Read More...
India ta bukaci da a kulle shafuka 8000 a kafar X a kasar
Shafin sada zumunta na X ya bayyana cewa ya kulle shafin mutum 8,000 a Indiya bisa umarnin da ya samu daga gwamnatin ƙasar, a daidai lokacin da rikicin siyasa ke ƙara tsananta tsakanin!-->…
Read More...
Read More...