Browsing Category
Labaran Duniya
Gwantanin Kenya tayi alla wadai da jifan Shugaban kasar da akayi da takalmi
Gwamnatin Kenya ta bayyana jifa da takalmi da aka yi wa shugaban ƙasar, William Ruto a wani gangamin siyasa a ranar Lahadi, a matsayin “abun kunya”.
Bidiyo da aka yaɗa a shafukan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin sojin Nijar ta hana sojoji yin ritaya
A jamhuriyar Nijar, gwamnatin mulkin sojan ƙasar ta ce ta ɗauki matakin hana jami’an tsaro yin ritaya a wannan shekara ta 2025 ko da kuwa shekarunsu sun kai na ajiye aikin.
Wannan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
A makoman nan ne kadinal daga sassa daban-daban za su taru a Vatican domin zaben sabon Paparoma
A wannan makon, cardinal-kadinal daga sassa daban-daban na duniya za su taru a Vatican domin gudanar da sahihin zaɓen sabon Paparoma, wanda zai maye gurbin marigayi Paparoma Francis,!-->…
Read More...
Read More...
Bankin Duniya ya shawarci gwamnatin tarayya da su kawo sauye – sauye daga illar hauhawar…
Babban Bankin Duniya ya shawarci gwamnatin tarayya da ta zage damtse wajen aiwatar da sauye-sauye da za su kare mafiya talaucin ‘yan Najeriya daga illar hauhawar farashi.
A cikin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An samu karamin rikici a wajen raba kayan tallafi ga mata a Fatakwal
An samu dan karamin rikici yayin wani taron raba kayan tallafi ga mata a Fatakwal, ta jihar Ribas, karkashin shirin ajandar sabunta fata, na uwargidar shugaban kasa, Sanata Oluremi!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Kwastam ta Najeriya ta musanta zargin da ake mata na yunƙurin dawo da harajin FOB
Hukumar hana fasakwauri ta Najeriya (kwastam)ta musanta zargin da ake mata na yunƙurin dawo da harajin FOB.
A Najeriya, hukumar kwastam ta musanta zancen da ake yi cewa, za ta dawo!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Saudiya ta saka tara ga masu yin aikin Hajji ba bisa ka’ida ba
Ma'aikatar harkokin cikin gida ta Saudiyya ta tabbatar da cewa duk mutumin da aka kama yana taimaka wa mutane wajen yin aikin Hajji ba bisa ƙa'ida ba zai fuskanci tarar riyal 100,000.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rikicin Addini yayi sanadiyar mutuwar mutane 100 a Siriya
Mutane sama da 100 sun mutu a cikin kwanaki biyu da aka kwashe ana gwabza rikicin addini a Syria, kamar yadda kungiyar kare hakkin ɗan adam ta Syrian Observatory, wadda ke sa ido akan!-->…
Read More...
Read More...
Amurka ta cire haraji kan kaya marasa tsada daga China
m
Amurka ta kawo ƙarshen cire haraji kan wasu kayayyaki da ba ma su tsada ba da ake shiga da su ƙasar daga China.
A baya Amurkawa na iya sayan kayayyakin China da ba su haura!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
India za ta hukunta masu hannu wajen kai hari a yankin Kashmir
Ministan harkokin wajen India ya ce za a hukunta waɗanda suke da hannu a shiryawa da kai mummunann harin da aka kai yankin Kashmir.
Sanarwar Subrahmanyam Jaishankar na zuwa ne,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...