Browsing Category
Labaran Duniya
Muna maraba da zuwan Gwamna Eno – APC
Jam’iyyar APC ta yi wa Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom alkawari kan shirin shiga cikinta.
Jam'iyyar ta ce dandamalin siyasarta shirye yake don ɗaukar Gwamnan na Akwa Ibom daga!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Dattawan Arewa sun bayya na cewa ba wanda zai marawa ko wana dan takara baya a zaben 2027
A wani labarin kuma, kungiyar dattawan Arewa wato ACF, ta bayyana cewa yankin Arewa ba zai marawa kowane dan takara baya a zaben 2027 ba, sai wanda ya nuna himma da jajircewa wajen!-->…
Read More...
Read More...
Yau ce ranar Ma’aikata ta duniya a Nijeriya
A yau ne ma’aikatan Najeriya ke bikin ranar Ma’aikata ta duniya, amma kungiyar kwadago ta kasa NLC da takwararta TUC sun bayyana bakin cikin yadda halin rayuwa ke ci gaba da dagulewa!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar NJC ta soke nadin justice Theophilus Nzeukwu a matsayin babban alkalin jihar imo
Hukumar shari’a ta kasa, NJC, ta soke nadin Justice Theophilus Nzeukwu a matsayin mukaddashin babban alkalin jihar Imo, tana mai umartar Gwamna Hope Uzodinma da ya nada babban jami’i!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Lafiya ta Duniya ta bukaci gwamnatocin jihohin Najeriya su kara kudin allurar rigakafi
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta bukaci gwamnatocin jihohin Najeriya su kara kudin da suke sanya wa a bangaren rigakafi domin karfafa samun allurar rigakafi a tsakanin al’umma,!-->…
Read More...
Read More...
An sauke daraktotin matatun man fetur na Fatakwal da Warri da Kaduna
Sabuwar hukumar gudanarwa da shugabancin kamfanin man fetur na kasa, NNPCL, karkashin jagorancin sabon Babban Darakta na kamfanin, Bayo Ojulari, da Musa Ahmadu-Kida a matsayin Shugaban!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Otu Ya Fadi Abubuwan da ke Janye Gwamnoni zuwa jam’iyar APC
Gwamna Bassey Otu ya ce kyakkyawan shugabancin Bola Ahmed Tinubu ne ya fara jawo hankalin gwamnoni da manyan ƴan siyasa zuwa APC Wannan kalamai na gwamnan Kuros Riba na zuwa ne bayan!-->…
Read More...
Read More...
Atiku Abubakar yayi magana kan ficewar sa daga PDP
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi magana kan sauya sheƙar da abokin takararsa a zaɓen 2023, Ifeanyi Okowa, ya yi zuwa jam'iyyar APC.
Atiku Abubakar ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar NEMA ta karɓi ‘yan Najeriya 203 da aka kwaso daga kasar Libya
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA ta ce ta karɓi 'yan Najeriya 203 da aka kwaso daga Libya bayan sun kasa fitowa daga ƙasar ta arewacin Afirka.
Jim kaɗan bayan isarsu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kwamiti na jam’iyyar PDP ta yanke shawarar daukar matakin shari’a kan Sheriff Oborevwori
Kwamitin Gudanarwa na Ƙasa na jam’iyyar adawa ta PDP ya yanke shawarar daukar matakin shari’a kan Gwamnan Jihar Delta, Sheriff Oborevwori, da wasu manyan jiga-jigai da suka sauya sheka!-->…
Read More...
Read More...