Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Umar Muhammad
  • Page 3

Author

Umar Muhammad 2387 posts 0 comments

Jigawa

Gwamna Namadi ya bayyana yadda gwamnatinsa ta canja tsarin fansho na jahar Jigawa

Umar Muhammad May 2, 2025 0
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya bayyana yadda gwamnatinsa ta ceci tsarin fansho na hadin gwiwa tsakanin jiha da kananan hukumomi daga rugujewa, inda ya ce gwamnatin sa ta…
Read More...
Labarai

An ƙara wa ƙananan ma’aikatan jihar Edo albashi zuwa N75,000

Umar Muhammad May 2, 2025 0
Gwamnan jihar Edo a kudancin Najeriya ya ƙara yawan albashi mafi ƙanƙanta ga ma'aikata daga N70,000 zuwa N75,000. Kamfanin dillancin labarai na Najeriya Nan ya ruwaito Gwamna Monday…
Read More...
Labarai

Baffa Bichi ya fito fili ya soki gwamnatin Gwamna Abba Kabir Yusuf

Umar Muhammad May 2, 2025 0
Tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Kano, Dr. Abdullahi Baffa Bichi, ya fito fili ya soki gwamnatin Gwamna Abba Kabir Yusuf, yana zarginta da rashin gaskiya da kuma cin hanci da ya zarce…
Read More...
Labarai

Dikko Radda ya ba da hutun aiki saboda ziyarar Tinubu

Umar Muhammad May 2, 2025 0
Gwamnan jihar Katsina da ke arewacin Najeriya ya ayyana yau Juma'a a matsayin ranar hutu ga ma'aikata domin "tarɓar Shugaban Ƙasa Bola Tinubu" da ke ziyara a jihar tasu Gwamna Dikko…
Read More...
Labaran Duniya

Amurka ta cire haraji kan kaya marasa tsada daga China

Umar Muhammad May 2, 2025 0
m Amurka ta kawo ƙarshen cire haraji kan wasu kayayyaki da ba ma su tsada ba da ake shiga da su ƙasar daga China. A baya Amurkawa na iya sayan kayayyakin China da ba su haura…
Read More...
Jigawa

Gidauniyar kamfanin NNPC ta kaddamar da tiyatar Yanar Ido kyauta ga mutane 300 a jihar Jigawa

Umar Muhammad May 2, 2025 0
Gidauniyar kamfanin man fetir ta kasa NNPC bisa sahalewar gwamnatin jihar Jigawa ta kaddamar da shirin yiwa mutane 300 aikin tiyatar Yanar Ido kyauta a jihar Jigawa Daya daga cikin…
Read More...
Ilimi

Gidauniyar AMF ta kaddamar da wani shirin tallafawa dalibai a karamar hukumar Mallam-Madori

Umar Muhammad May 1, 2025 0
Shugaban gidauniyar Abdullahi Mahmood (AMF) ya kaddamar da wani muhimmin shirin tallafawa dalibai a karamar hukumar Mallam-Madori. Shirin, wanda aka kaddamar a ranar litinin data…
Read More...
Labarai

Manoman shinkafa dubu biyar ne zasu shiga shirin noman shinkafa ‘yar rani a jihar Jigawa

Umar Muhammad May 1, 2025 0
Mai baiwa gwamna shawara kan shirin noma Dan Riba Muhammad Idris Danzomo ne ya sanar da hakan ta cikin shirin radio na Jigawa A Yau. Ya ce an bullo da shirin ne domin habaka…
Read More...
Jigawa

Gwamnonin APC sun yaba da cigaban da aka samu a cikin shekaru biyu a Jihar Jigawa

Umar Muhammad May 1, 2025 0
Gwamnonin jam’iyyar APC sun bayyana jin daɗinsu bisa cigaban da aka samu a cikin shekaru biyu da suka gabata a Jihar Jigawa. Darakta Janar na kungiyar Mr Folarinsho Aluko ne ya…
Read More...
Labarai

Abdulrasheed Bawa yi ziyarci Buhari yau a birnin London

Umar Muhammad May 1, 2025 0
Tsohon shugaban hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa, ya kai wata ziyarar girmamawa ga tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a safiyar yau a birnin London. koda yake ba’a bayyana…
Read More...
Previous 1 2 3 4 5 … 239 Next

Latest News

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba da Ƙwazon…

Prev Next 1 of 1,742
Popular Topics
  • Labarai6312
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta…

1 week ago

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga…

1 week ago

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,742

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.