Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Umar Muhammad
  • Page 4

Author

Umar Muhammad 2387 posts 0 comments

Labarai

Abubuwan da gwamnonin arewa maso gabashin Najeriya suka cimma a taronsu

Umar Muhammad May 1, 2025 0
Ƙungiyar gwamnonin arewa maso gabashin Najeriya ta kammala taronta na 11 da ta gudanar a Damaturu, babban birnin jihar Yobe. A ranar Alhamis ɗin nan ne gwamnonin suka gudanar da…
Read More...
Labarai

Kamfanin CBEX da ake zargin ya gudu da kuɗaɗen jama’a ya dawo aiki

Umar Muhammad May 1, 2025 0
Kamfanin hada-hadar kuɗin Crypto a Najeriya da ake zargin ya gudu da kuɗaɗen jama’a ya dawo aiki. Ana zargin kamfanin ya damfari mutane sama da dubu 600 yawan kuɗaɗen da ya kai…
Read More...
Labarai

Tinubu ya kai ziyarar kwana biyu zuwa jihar Katsina

Umar Muhammad May 1, 2025 0
Cikin wata sanarwa da kakakin shugaban ƙasar, Bayo Onanuga ya fitar, ya ce a ziyarar - wadda zai fara ranar Juma'a - shugaban zai gana da masu ruwa da tsaki domin nazartar yanayin…
Read More...
Jigawa

Gwannatin jahar jigwa ta fara aikin rigakafin dabbobi a karamar hukumar Malam Madori

Umar Muhammad May 1, 2025 0
Karamar hukumar Malam Madori ta fara aiwatar da aikin rigakafin dabbobi na bana, bisa bin umarnin da gwamnatin jihar ta bayar domin kare lafiyar dabbobi a fadin jiha. Shugaban…
Read More...
Labarai

Wasu Manyan ‘Yan bindiga sun mika wuya a jihar Katsina

Umar Muhammad Apr 30, 2025 0
Daga cikin kwamandojin da suka mika wuya akwai Abu Radda, Maikada, Umar Black da Tukur Dan Najeriya, wadanda kowannensu ke da daruruwan matasa karkashinsu. Kwamared Hamisu Sai’idu…
Read More...
Labarai

An rufe kwalejin Adamawa biyo bayan zanga-zangar ɗalibai kan rashin wutar lantarki

Umar Muhammad Apr 28, 2025 0
Kwalejin fasaha ta jihar Adamawa da ke arewacin Najeriya ta rufe makarantar tsawon mako ɗaya sakamakon zanga-zangar da ɗalibai suka gudanar. Bayanai sun ce zanga-zangar ta ɓarke ne…
Read More...
Labarai

Hukumar EFCC na neman jami’an CBEX ruwa a-jallo

Umar Muhammad Apr 26, 2025 0
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya EFCC, ta ayyana neman wasu jami'an CBEX waɗanda take zargi da hannu a damfarar ƴan Najeriya miliyoyin kuɗaɗe a wani tsarin zuba kuɗi. …
Read More...
Labarai

CBN ya amince da bai wa mahajjata kuɗin guzirinsu a hannu

Umar Muhammad Apr 24, 2025 0
Gwamnatin Najeriya ta sanar cewa za a bai wa mahajjatan ƙasar kuɗin guzirinsu a hannu maimakon amfani da kati ko kuma asusun banki. Wata sanarwa daga ofishin Mataimakin Shugaban…
Read More...
Labarai

Kawu Sumaila ya bayyana dalilan da suka sa ya koma jam’iyyar APC

Umar Muhammad Apr 24, 2025 0
Bayan jan ƙafa na tsawon lokaci, ɗaya daga cikin ƴan majalisar dattawa na jam'iyyar NNPP Sanata Abdurahman Kawu Sumaila ya sauya sheƙa zuwa jam'iyyar APC. Matakin na zuwa ne bayan…
Read More...
Labarai

Matsalar wuta na ƙara ƙamari a jihohin Kano da makwabta

Umar Muhammad Apr 22, 2025 0
Mazauna Kano, jihar da ta fi kowacce yawan al'umma a Najeriya da jihohin Jigawa da Katsina na ci gaba da kokawa kan rashin wutar lantarki. Hakan ya biyo bayan ɗauke wutar da…
Read More...
Previous 1 2 3 4 5 6 … 239 Next

Latest News

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba da Ƙwazon…

Prev Next 1 of 1,742
Popular Topics
  • Labarai6312
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta…

1 week ago

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga…

1 week ago

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,742

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.