Za’a kashe Naira biliyan 4.8 wajen yaƙi da yaɗuwar cutar HIV a Najeriya
Gwamnatin Tarayya ta amince da kashe naira biliyan 4.8 wajen yaƙi da yaɗuwar cutar HIV a ƙasar nan.
Wannan na daga cikin matsayar da aka cimma a taron majalisar zartarwa ta tarayya,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...