Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Umar Muhammad
  • Page 6

Author

Umar Muhammad 2387 posts 0 comments

Labarai

Akwai yiwuwar jefa ƴan Najeriya cikin duhu matuƙar gwamnati bata biya bashin Naira Triliyan huɗu ba

Umar Muhammad Apr 16, 2025 0
Kamfanonin rarraba lantarki na kasar nan sun yi barazanar jefa ƴan ƙasar cikin duhu matuƙar gwamnati bata biya su bashin da suke binta na naira Triliyan huɗu ba. Ta cikin wata…
Read More...
Labarai

An raba Naira Triliyan 1.57 a tsakanin gwamnatocin tarayya, jihohi da kananan hakumomi a Najeriya…

Umar Muhammad Apr 16, 2025 0
Kwamatin rabon arzikin kasa ya raba kudin da ya kai naira triliyan 1.57 tsakanin gwamnatocin tarayya, jihohi da kananan hakumomi a watan maris. Cikin wata sanarwar bayan taro da…
Read More...
Jigawa

Gwamnatin Jihar Jigawa za ta kara filayen noman shinkafa zuwa hekta 500,000 nan da shekarar 2030

Umar Muhammad Apr 15, 2025 0
Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, ya bayyana cewa gwamnatinsa na shirin kara girman filayen noman shinkafa a damina daga hekta dubu 200 zuwa dubu 500 nan da shekarar 2030. Gwamna…
Read More...
Labarai

Gwamnomin Jam’iyyar PDP sunyi watsi da shirin yin kawance domin kawar jam’iyyar APC

Umar Muhammad Apr 15, 2025 0
Gwamnomin Babbar jam’iyyar adawa PDP sunyi watsi da shirin kafa wata sabuwar kawance domin kawar jam’iyyar APC mai mulki, a babban zaben shekarar 2027. Wannan na daga cikin abubuwan…
Read More...
Labarai

Ƴan Nijar mazauna Libya sun buƙaci gwamnatin Nijar ta kai musu ɗauki

Umar Muhammad Apr 14, 2025 0
Ƴan Nijar mazauna ƙasar Libiya sun koka kan mawuyacin halin da suke ciki a sakamakon wani gagarumin kamen ƴan Nijar da hukumomin ƙasar ta Libiya suka ƙaddamar kan ƴan Nijar. Yanzu…
Read More...
Labarai

Za a kammala sabunta titin Abuja-Kaduna-Kano cikin wata 14 – Ministan ayyuka

Umar Muhammad Apr 14, 2025 0
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sake ƙaddamar da aikin sabunta titin Abuja-Kaduna-Kano. Da yake jawabi a madadin shugaban a wajen ƙaddamar, gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya…
Read More...
Labarai

Gwamnatin Najeriya ta kafa kwamiti don nazarin tasirin sabon harajin Amurka

Umar Muhammad Apr 12, 2025 0
Gwamnatin Najeriya ta kafa kwamitin da zai yi nazarin tasirin ƙarin harain baya-bayan nan da Amurka ta yi wa kayayyakin ƙasar da ake shigarwa Amurka. Gidan Talbijin na Channels ya…
Read More...
Labarai

Jam’iyyun adawa ba zasu iya haɗa kansu don tunkarar APC a zaɓen shekarar 2027 ba – Bukola Saraki

Umar Muhammad Apr 12, 2025 0
Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki, ya bayyana shakku kan yunkurin da jam’iyyun adawa ke yi na haɗe kai guri guda domin tunkarar jam’iyya mai mulki a zaɓen…
Read More...
Labarai

Dakarun Operation Delta Safe sun rusa haramtattun matatun mai guda 22 a cikin makon da ya gabata

Umar Muhammad Apr 12, 2025 0
Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarun Operation Delta Safe sun cafke mutane 49 da ake zargi da laifin satar mai da kuma rusa haramtattun matatun mai guda 22 a cikin makon da ya gabata.…
Read More...
Labarai

“Jam’iyyun hamayya na son ƙulla wata haɗaka da ba za ta yi tasiri ba” –…

Umar Muhammad Apr 12, 2025 0
Shugaban Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Abdullahi Umar Ganduje ya ce duk wata haɗaka da jam'iyyun hamayyar ƙasar ke shirin yi da nufin kawar da APC a zaɓen 2027 ba za ta yi tasiri…
Read More...
Previous 1 … 4 5 6 7 8 … 239 Next

Latest News

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba da Ƙwazon…

Prev Next 1 of 1,742
Popular Topics
  • Labarai6312
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta…

1 week ago

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga…

1 week ago

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,742

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.