Browsing Category
Addini
An zaɓi Cardinal Prevost a matsayin sabon Fafaroma
Robert Francis Prevost ya zama Fafaroma na farko ɗan asalin ƙasar Amurka a wannan Alhamis, inda yanzu za a riƙa kiransa, Fafaroma Leo na 14, bayan da manyan fadodin majami’ar Katolika!-->…
Read More...
Read More...
A Yau ne za a fara jigilar maniyata a Najeriya
A Najeriya a yau Juma'a ne ake sa ran jirgin farko na maniyatan aikin hajjin bana na ƙasar zai tashi zuwa ƙasar Saudiyya.
Hukumar alhazan ƙasar ta ce jirgin farko zai fara jigilar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Saudiya ta saka tara ga masu yin aikin Hajji ba bisa ka’ida ba
Ma'aikatar harkokin cikin gida ta Saudiyya ta tabbatar da cewa duk mutumin da aka kama yana taimaka wa mutane wajen yin aikin Hajji ba bisa ƙa'ida ba zai fuskanci tarar riyal 100,000.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rikicin Addini yayi sanadiyar mutuwar mutane 100 a Siriya
Mutane sama da 100 sun mutu a cikin kwanaki biyu da aka kwashe ana gwabza rikicin addini a Syria, kamar yadda kungiyar kare hakkin ɗan adam ta Syrian Observatory, wadda ke sa ido akan!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Namadi ya amince da Mai Martaba Sarkin Kazaure a matsayin Amirul Hajj na jihar Jigawa
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya amince da nadin Mai Martaba Sarkin Kazaure, Alhaji (Dr) Najib Hussaini Adamu, a matsayin Amirul Hajj na jihar tare da jagorantar tawagar!-->…
Read More...
Read More...
Watan Zul’kida bai kama ba a Najeriya – Fadar Sarkin Musulmi
Fadar Sarkin Musulmi a Najeriya Muhammad Sa'ad Abubakar III ta ce ranar Talata ce 1 ga watan Zulki'ida na shekarar Hijira ta 1446.
Wata sanarwa da shugaban kwamatin ganin wata na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Masu haƙar kabari sun koka kan ƙarancin alawus ɗin da ake ba su na ₦3,000 a wata
Masu haƙa kaburbura da gyara maƙabarta sun koka kan ƙarancin alawus ɗin da ake ba su na naira 3000 a wata.
Wani mai haƙar kabari a maƙabartar unguwar Tudun Wada da ke Kano, Malam!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Karamar Hukumar Gwaram ta sayi bandir din yadudduka 100 domin rabawa marayu 600
Majalisar Karamar Hukumar Gwaram a Jihar Jigawa ta sayi bandir din yadudduka 100 domin rabawa marayu 600 domin bikin Sallah mai zuwa.
Wannan shiri, a cewar shugaban karamar hakumar,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kwamitin zakka na masarautar Hadejia ya raba kayan da darajarsu ta kai ₦100M ga mabukata
Kwamitin zakka na masarautar Hadejia ya raba buhunan shinkafa 1,564, da na gero 800, tare da na dawa 232, wanda darajarsu ta kai sama da naira miliyan dari (N100m) ga mabukata a yankin!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Kaduna ta fitar da N548M ga kungiyar malamai ta Najeriya
Gwamnatin jihar Kaduna ta saki naira miliyan 548 ga kungiyar malamai ta Najeriya ta Endwell, domin warware takaddamar da ta dade tana tsakanin gwamnatin jihar da kungiyar.
Rikicin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...