Browsing Category
Addini
An hana gudanar da wasa ko tseren dawaki yayin bukukuwan Sallah a Minna
Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta hana gudanar da wasa ko tseren dawaki a Minna, babban birnin jihar a yayin bukukuwan Sallah.
Kwamishinan ‘yan sandan jihar, Shawulu Ebenezer!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wasu bata gari sun tare wa masu zuwa sallar Tahajju hanya a garin Minna
Wasu bata gari sun tushe hanyar zuwa Kuta a garin Minna na jihar Neja jiya Juma’a, inda suka kai wa masu zuwa sallar Tahajju hari.
Mazauna yankin sun bayyanawa majiyarmu cewa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
‘Yan sanda sun tarwatsa mabiya darikar shi’a a Kaduna
Akalla mutane hudu ne suka rasu yayin da ‘yan sanda suka yi harbi domin tarwatsa yunkurin mambobin kungiyar yan uwa musulmi ko kuma mabiya darikar shi’a jiya a Kaduna.
An ruwaito!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An gudanar da taron buda baki na azumin Ramadan tare da Almajirai a jihar Kano
Mambobin majalisar kula da kananan yara ta jihar Kano, sun gudanar da taron buda baki na azumin Ramadan tare da Almajirai a jihar.
Da take jawabi yayin taron buda bakin Rt. Hon.!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Akalla maniyyatan Najeriya 50,000 ne za su yi aikin hajjin shekarar 2024 a kasar Saudiyya
Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta ce akalla maniyyatan Najeriya dubu hamsin ne za su yi aikin hajjin shekarar 2024 a kasar Saudiyya.
Shugaban Hukumar NAHCON, Malam Jalal Arabi,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Filato zata biya wa musulmi yan asalin jihar guda 500 kudin aikin hajjin bana
Gwamnatin jihar Filato tayi alkawarin daukar nauyin biyan kudin aikin hajjin bana ga musulmi yan asalin jihar dari biyar.
Wannan dai na kunshe ta cikin wata takardar sanarwa mai!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da rabon tallafin abinci kashi na hudu a cikin watan Ramadana
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da rabon tallafin abinci kashi na hudu a kananan hukumomin 44 dake jihar a wannan wata na Ramadana.
Abba Kabir, ya kaddamar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan jihar Bauchi ya amince da bada tallafawa maniyyatan jihar da kashi 50 cikin dari
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya amince da bada tallafin kashi 50 cikin dari ga maniyyatan jihar, biyo bayan karin kudin kujerar aikin hajjin bana da aka yi.
A cikin wata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kwamitin Masallacin Dutse ya raba buhunan Shinkafa buhu 30,000 ga zawarawa da sauran marasa galihu
Babban Kwamitin Masallacin Dutse da ke jihar nan ya raba buhunan Shinkafa buhu 30,000 mai nauyin kilogiram 10 ga zawarawa da sauran marasa galihu a fadin kananan hukumomin jihar 27.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An raba buhunan shinkafa 3,071 da masara 3,071 da taliya 2,000 ga mabukata a karamar hukumar Malam…
Kwamshinan harkokin Masarautu da Kananan hakumomi na jihar Jigawa Ahmad Garba MK ya nuna gamsuwar sa yadda rabon kayayyakin tallafin abincin azumin Ramadana daya gudana a karamar!-->…
Read More...
Read More...