Browsing Category
Ilimi
An gano wasu malamai basa zuwa wurin aiki na tsawon shekara da shekaru a jihar Jigawa
Hukumar Ilmi Matakin Farko ta jihar Jigawa ta gano wasu malamai basa zuwa wurin aiki na tsawon shekara da shekaru.
Daraktan wayar da kai na hukumar, Mallam Magaji Idris Bakano ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
JAMB za ta gudanar da jarabawar gyara ranar Asabar, 28 ga watan Yuni
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Jami’a ta Kasa (JAMB) ta ce za ta gudanar da jarabawar gyara ta 2025 UTME ranar Asabar, 28 ga watan Yuni.
A wata sanarwa da hukumar ta fitar a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jami’ar Gashua da ke Yobe ta gudanar da bikin kaddamar da sabbin dalibai 927 a zango na 2024/2025
Jami’ar Tarayya da ke Gashua a Jihar Yobe, ta gudanar da bikin kaddamar da sabbin dalibai 927 a zangon karatu na 2024/2025.
Bikin na kaddamarwa ya kunshi sabbin ɗalibai daga sassa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Dole ne malami ya mallaki digirin Master’s tare da albashin Naira dubu 400 a wata – Alex…
Masanin ilimi kuma shugaban kamfanin Educare, Alex Onyia, ya bukaci a yi gyara na gaggawa a tsarin koyarwa a Najeriya, yana mai cewa dole ne malami ya mallaki digirin digirgir!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar NITDA ta bukaci a bawa Mutanen da ke da Bukata ta Musamman dama a tsare-tsaren Fasahar…
Hukumar NITDA Ta Bukaci A Bai Wa Mutanen Da Ke Da Bukata Ta Musamman Dama a Tsare-Tsaren Fasahar SadarwaShugaban Hukumar Raya Fasahar Sadarwa ta Ƙasa, Malam Kashifu Abdullahi, ya!-->…
Read More...
Read More...
Tunji Alausa ya gargadi jami’o’i da kwalejojin fasaha kan kafa sabbin cibiyoyin karatu ba bisa…
Ministan Ilimi na Tarayya, Dr. Tunji Alausa, ya fitar da sabon gargaɗi ga jami’o’i, kwalejojin fasaha da na ilimi na tarayya, inda ya ce dole ne su daina kafa sabbin cibiyoyin karatu!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta biya wa sama da dalibai 30,000 kudaden tallafin karatu a shekara ta 2024
Gwamnatin jihar Jigawa tace ta biya kudaden tallafin karatu fiye da naira miliyan dubu shida da miliyan dari takwas ga dalibai fiye da dubu talatin a shekara ta 2024
Babban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ma’aikatar Ilimin Firamare ta Jigawa ta gudanar da taron horo na rana guda ga Hadiman Gwamna kan…
Ma’aikatar Ilimin Firamare ta Jihar Jigawa ta gudanar da taron horo na rana guda ga Hadiman Gwamna na Musamman kan Kula da Ilimi, da nufin inganta ayyukansu na sa ido da wayar da kai a!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta bada miliyan 14 domin yan takarar da sukayi nasara a musabakar Karatun Alqurani
Gwamnatin jihar Jigawa ta amince da kudi fiye da naira miliyan goma sha hudu domin nemowa yan takarar Jigawa da suka yi bajinta a musabakar Karatun Alqurani da aka gudanar a Jihohin!-->…
Read More...
Read More...
Ƙungiyoyin malaman makarantu sun shiga yajin aiki a Nijar
A Jamhuriyar Nijar ,gamayar Ƙungiyoyin Ƙwadago na malaman makarantun boko da na koyar da sana'a da fasahohi ne suka tsunduma wani yayin aikin gargaɗi na kwanaki uku, domin nuna!-->…
Read More...
Read More...