Browsing Category
Ilimi
Dalibi dan asalin jihar Jigawa ya zama zakara a gasar dalibai ta duniya kan sabuwar fasahar (AI)
Zulkiflu Abdullahi Dagu
Dalibin Aji na 5 a sashen Nazarin harhada Kwamfuta a jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria, Abdullahi Ahmad Bello, wanda dan asalin jihar Jigawa ne, ya zama!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta dage kaddamar da shirin bayar da lamunin karatu na dalibai
Gwamnatin tarayya ta dage kaddamar da shirin bayar da lamunin karatu na dalibai da zai soma a yau Alhamis.
Sakataren zartarwa na Asusun Ba da Lamunin Ilimi Akintunde Sawyer shine ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shirin bayar da lamunin karatu na dalibai zai iya farawa nan da makonni biyu zuwa uku
Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila, ya ce shirin bayar da lamunin karatu na dalibai da ake jira zai iya farawa nan da makonni biyu zuwa uku.
Gbajabiamila ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Uwargidan shugaban kasar da ta kaddamar da ginin da aka sanyawa sunanta a jami’ar MAAUN ta…
Uwargidan shugaban kasa, Sen. Oluremi Tinubu ta sanar da bayar da tallafin naira miliyan 50 ga daliban da suka kammala karatun lauya a jami’ar Maryam Abacha American University of!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa zata samar da Karin makarantun islamiyyu guda 150
Zulkiflu Abdullahi Dagu
Gwamnatin jihar Jigawa zata samar da Karin makarantun islamiyyu guda 150 domin karantar da Fulani makiyaya
Sakatariyar gudanarwa ta hukumar llmin Ya’Yan!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Al’ummar unguwar Mandara dake garin Hadejia sun shirya bikin karrama Dr. Usman Aliyu
Al’ummar unguwar Mandara dake karamar hakumar Hadejia sun shirya bikin karrama Dr. Usman Aliyu wanda ya kammala karatun digirin digir-gir a jami’ar Najeriya ta Nsuka.
Da yake jawabi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Kano ta ware kudi naira biliyan 4 da milyan dari 6 ga jami’ar ilimi ta Sa’adatu Rimi
Gwamnatin jihar Kano ta ware kudi naira biliyan 4 da milyan dari 6 domin ginin ofishin gudanarwa da kuma samar da sauran ababen more rayuwa a jami’ar ilimi ta Sa’adatu Rimi mallakin!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta godewa Alhaji Sule Lamido bisa bayar da gidansa daya ke ciki ga jami’ar jihar
Gwamnatin jihar Jigawa ta godewa tsohon gwamnan Jihar Alhaji Sule Lamido bisa bayar da gidansa daya ke ciki ga jami’ar jiha, domin mai dashi cibiyar nazari da binciken ilimin addinin!-->…
Read More...
Read More...
Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano na samar da na’urar mutum-mutumi
Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano, dake Wudil, wadda aka canjawa suna Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Dangote, na samar da na’urar mutum-mutumi da zai taimakwa ma’aikata wajen!-->…
Read More...
Read More...
An umurci shugabannin makarantu da su mayar wa dalibai kudaden da suka karba na WAEC/NECO
Hukumar tabbatar da ingancin ilimi ta jihar Benuwe, ta umurci shugabannin makarantun sakandaren jihar da su gaggauta mayar da kudaden da suka karba na gudanar da jarabawar WAEC/NECO ga!-->…
Read More...
Read More...