Browsing Category
Ilimi
Ma’aikatar Ilimi a Najeriya ta ƙaddamar da wani shirin kare lafiya da rayukan ɗalibai
Ma'aikatar Ilimi a Najeriya ta ce ta ƙaddamar da wani shiri na ƙara inganta tsaro a manyan makarantu da na sakandare mallakarta da ke ɗaukacin faɗin ƙasar.
Ma'aikatar ilimin ta ce!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya jaddada kudirin gwamnatin tarayya na tallafa wa bunkasa jami’o’i
Shugaban kasa Bola Tinubu ya jaddada kudirin gwamnatin tarayya na tallafa wa bunkasa jami’o’i, musamman wajen samar da damammaki domin cika aikinsu na jagorantar fannin makamashi.
A!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sama da mutane 17,000 sun nemi guraben aikin koyarwa 2,500 a jihar Abia
Gwamnatin Jihar Abia ta bayyana cewa mutane sama da 17,000 sun nemi guraben aikin koyarwa 2,500 da aka bude.
Kwamishinan Yada Labarai na jihar, Prince Okey Kanu, ya ce wadanda aka!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa ta tura tawagar kwararru zuwa jihar Edo domin kwaikwayo tsarin koyo da…
Gwamnatocin jihohin Jigawa da Delta sun tura tawagar kwararru zuwa jihar Edo domin kwaikwayo tsarin koyo da koyarwa da inganta fannin ilimi a matakin farko a jihohinsu.
Ziyarar ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Jihar Kano ya raba kujerun zama guda 73,800 ga makarantun jihar
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya raba kujerun zama masu mazauni uku-uku guda dubu 73,800 ga makarantun jihar da ke kananan hukumomi 44.
Wannan wani bangare ne na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa ta amince da dokar kafa Hukumar Kula da makarantun Tsangaya
A jahar Jigawa a wani mataki na hana barace-barace da kuma kawo sauyi daidai da zamani a makarantun tsayar jahar, majalisar dokokin jihar ta amince da dokar kafa Hukumar Kula da!-->…
Read More...
Read More...
Ba za’a sake barin ‘yan kasa da shekaru 18 su zana jarabawar JAMB ba
Ministan ilimin Najeriya, Farfeasa Tahir Mamman ya bayyana cewa babu yaron da za a sake bari ya zauna jarrabawar kammala sakandire ba tare da cika shekaru 18 da haihuwa ba.
Farfesan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An amince da shekaru 16 a matsayin mafi karanci ga dalibai da ke neman shiga Jami’a
Ma’aikatar Ilimi ta Najeriya ta amince da shekaru 16 a matsayin mafi karanci ga dalibai da ke neman shiga Jami’a.
Ministan Ilimi, Farfesa Tahir Mamman ya sanar cewa za a fara daukar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za’a fara biyan daliban da suka nemi bashin kuɗin karatu nan da mako guda
Ɗaliban manyan makarantun gwamnatin tarayya da suka nemi bashin kuɗin karatu za su fara samun kuɗin nan da mako guda, a cewar asusun ba da bashin ɗaliban.
Sai dai shugaban asusun,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyoyin ma’aikatan jami’a sun umurci mambobinsu da su fito zanga-zanga ranar Talata
Kungiyar ma’aikatan jami’a ta NASU da kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’I (SSANU) sun umurci mambobinsu da ke fadin kasa da su fito zanga-zanga a fadin kasar. Hakan ya biyo bayan!-->…
Read More...
Read More...