Browsing Category
Ilimi
Gwamnatin Najeriya zata sanya yara kimanin Milyan 10 a makaranta
Gwamnatin tarayya ta bayyana shirin ta na sanya yara kimanin Milyan 10 da basa zuwa makaranta a shiyyoyi 6 dake kasar nan, nan da makonni kalilan.
Karamin Ministan Ilimi Yusuf!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rikicin soyayya ya yi sandiyyar mutuwar wani matashi dan jami’a
An tabbatar da mutuwar dalibin aji biyu a fannin kimiyyar na’ura mai kwakwalwa na jami’ar tarayya ta Dutsin-Ma a jihar Katsina da aka bayyan sunan sa da Abubakar, biyo bayan wani!-->…
Read More...
Read More...
A safiyar yau an sace daliban jami’ar tarayya dake Gusau da ba’a kai ga tantance adadin su ba
An sace dalibai da ba’a kai ga tantance a dadi su ba a safiyar yau, a jami’ar gwamnatin tarayya dake Gasau babban birnin jihar Zamfara.
Yan bindiga masu yawan gaske sun mamaye!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Katsina ta dauki malaman makarantun Firamare da sakandire 7,326
Gwamnan jihar katsina Dikko Radda, yace gwamnatin sa ta dauki malaman makaranta 7,326 a makarantu Firamare da sakandire na jihar a kokarin na inganta tsarin koyarwa a jihar.
Gwamnan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar Makarantu masu zaman kansu na jihar Kano ta yi barazanar yin fito-na-fito da gwamnatin…
Kwamitin hadin gwiwa na kungiyar Makarantu masu zaman kansu, gamayyar duk wasu makarantu masu zaman kansu a jihar Kano, ta yi barazanar yin fito-na-fito da gwamnatin jihar yayin da aka!-->…
Read More...
Read More...
Kwalejin kimiyya da kere-kere ta tarayya dake Hadejia ta fitar da jerin sunayen daliban data dauka
Kwalejin kimiyya da kere-kere ta tarayya dake Hadejia ta fitar da jerin sunayen daliban data dauka domin yin karatu a matakin karamar sikandare
A sanarwa da kwalejin ta bayar, ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamatin jihar Kano ta rage kudin makarantun gaba da sakandire ga dalibai yan asalin jihar
Kwamishinan ilimi mai zurfi, Dakta Yusuf Ibrahim Kofar Mata wanda ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar, ya ce an dauki matakin ne don ganin an rage wa al’ummar jihar!-->…
Read More...
Read More...
ASUU ta koka kan matakin gwamnatin tarayyya na rushe majalisar gudanarwa a jami’o’in Najeriya
Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) a jiya ta yi Allah-wadai da matakin da gwamnatin tarayya ta dauka na rusa majalisar gudanarwa a jami’o’in kasar nan.
Kungiyar ta yi kira ga shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
TETFund sun kara tallafin fasahar sadarwa zuwa Naira Milyan 100 ga jami’o’i
Sakataren zartarwa, asusun kula da manyan makarantu TETFund Sonny Echono, ya ce sun kara tallafin fasahar sadarwa zuwa Naira Milyan 100 ga jami’o’i da kuma Naira Milyan 50 ga!-->…
Read More...
Read More...
Akalla mutane 1,205,888 ne suka yi rijistar jarrabawar kammala sakandare ta 2023 – NECO
Hukumar shirya jarabawar ta kasa NECO, ta ce akalla mutane 1,205,888 ne suka yi rijistar jarrabawar kammala sakandare ta 2023, SSCE.
Shugaban sashen yada labarai da hulda da jama’a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...