Browsing Category
Ilimi
Ɗalibai miliyan 1.5 ne cikin 1.95 suka samu maki ƙasa da 200 a jarabawar Jamb
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantu (JAMB) ta fitar da alƙaluman sakamakon jarabawar UTME ta shekarar 2025, inda ta bayyana cewa yawancin daliban da suka zauna jarabawar!-->…
Read More...
Read More...
JAMB ta bayyana cewa daga cikin ɗalibai 40,247 da suka rubuta jarabawar UTME ta 2025, mutum 467 ne…
Hukumar JAMB ta bayyana cewa daga cikin ɗalibai masu ƙananan shekaru 40,247 da suka rubuta jarabawar UTME ta 2025, mutum 467 ne kawai – kimanin kaso 1.16 cikin ɗari – suka nuna bajinta!-->…
Read More...
Read More...
Atiku ya bukaci Tinubu hana Seyi Tinubu shiga hurumin kungiyar dalibai ta kasa NANS
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya bukaci shugaban kasa Bola Tinubu da ya dakile yunkurin da dansa, Seyi Tinubu, ke yi na shisshigi cikin harkokin kungiyar dalibai ta!-->…
Read More...
Read More...
Kwalejojin ilimi a Najeriya za su fara bayar da shaidar karatun digiri
Gwamnatin Najeriya ta ce ta fara aiwatar da sabon tsarin Dual Mandate Policy a dukkan kwalejojin ilimi na ƙasar wanda ke ƙunshe cikin sabuwar dokar kwalejojin ilimi ta 2023.
A cewar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gidauniyar AMF ta kaddamar da wani shirin tallafawa dalibai a karamar hukumar Mallam-Madori
Shugaban gidauniyar Abdullahi Mahmood (AMF) ya kaddamar da wani muhimmin shirin tallafawa dalibai a karamar hukumar Mallam-Madori.
Shirin, wanda aka kaddamar a ranar litinin data!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Dalibai 41,000 da ba su kai shekara 16 ba sun yi rajistar JAMB ta shekarar 2025
Hukumar JAMB ta bayyana cewa fiye da dalibai 41,000 da ba su kai shekara 16 ba sun yi rajista don jarrabawar UTME ta shekarar 2025 daga cikin sama da dalibai miliyan biyu da suka yi!-->…
Read More...
Read More...
Za a fara gudanar da jarrabawar WAEC da NECO ta hanyar na’ura wato CBT
Gwamnatin Tarayya ta umurci hukumomin shirya jarrabawar WAEC da NECO da su fara gudanar da dukkanin jarrabawarsu ta hanyar na’ura wato CBT, daga shekarar 2026 domin yakar magudin!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar JAMB ta cire wasu cibiyoyi guda 5 daga jerin wuraren gudanar da jarabawar UTME ta 2025
Hukumar JAMB ta sanar da cire wasu cibiyoyi guda biyar daga jerin wuraren gudanar da jarabawar UTME ta 2025 saboda gaza bin ƙa'idoji da kuma gazawar na'urori, kamar yadda Premium Times!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban ƙaramar hukumar Hadejia ya sha alwashin inganta harkokin ilimi a yankin
Shugaban ƙaramar hukumar Hadejia, Alhaji Ahmed Abba Ari, ya sha alwashin inganta harkokin ilimi a yankin, yayin da ya kaddamar da rabon kayan koyarwa da magungunan farko ga makarantun!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya ta saki naira biliyan 50 domin biyan malaman jami’o’i a Najeriya
Gwamnatin Tarayya ta saki naira biliyan hamsin domin biyan hakkokin malaman jami’o’i da ma’aikatan da ba malamai ba a jami’o’in tarayya, kamar yadda shugaban ƙasa Bola Tinubu ya!-->…
Read More...
Read More...