Labarai

Jam’iyyar APC ta jihar Jigawa ta fitar da Engr. Aminu Usman Gumel, Kwamishinan Aiyuka da Sufuri na jihar jigawa a matsayin wanda zai yi mataimakin gwamna a zaben 2023

Jam’iyyar APC ta Jihar Jigawa ta fitar da Engr. Aminu Usman Gumel, Kwamishinan Aiyuka da Sufuri na Jihar jigawa a matsayin wanda zai yi mataimakin gwamnan jihar a zaben 2023.

Mun samu shaidar hakan bayan ganin taya murna daga shugaban karamar hukumar Gumel, Ahmad Rufa’i yayi a shafinsa na Facebook saidai wasu masu ruwa da tsaki suna cewa bai tabbata ba.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: