Babban Sufeto Janar na yan sandan Usman Alkali ya gabatar da chekin kudi sama da Naira miliyan 22 ga iyalan jami’an yan sanda da suka mutu a jihar Filato Read more
Hukumar INEC ta bayyana Bashir Machina a matsayin tabbataccen wanda ya lashe zaben fidda gwani na takarar sanata a yankin Yobe ta Arewa da jam’iyyar APC ta gudanar Read more
Gwamnatin tarayya ta kaddamar sabon wani shirin bunkasa harkokin ilimi domin tabbatar da cewa an dawo da yaran da basa zuwa makaranta cikin aji Read more