Shugaba Buhari ya ce nahiyar Afirka na bukatar samar da makamashin wuta mai dimbin yawa domin bunkasar ta saboda sauyin yanayi Read more
Hukumar dakile bazuwar Cututtuka ta kasa (NCDC) ta ce akalla mutane 54 ne suka mutu sakamakon kamuwa da cutar kwalara a Najeriya Read more