Adadin ma’aunin arzikin cikin gida (GDP) na jihar Jigawa ya karu daga naira miliyan 950,000 zuwa sama da naira tiriliyan 2 a sakamakon fadada ayyukan noma Read more
Majalisar Dattijai ta amince da mutanen da shugaban kasa Buhari ya tura don naɗawa Ministocin cike gurbi Read more
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya ce gwamnatin jihar ta dogara da wata doka wajen ba wa mazauna jihar umarnin mallakar makamai domin kare kansu Read more
Hukumar kidaya ta kasa ta shirya domin gudanar da aikin kidayar gwaji daga ranar 11 zuwa 24 ga watan gobe a wasu kananan hukumomi 9 da aka zaba a jihar Jigawa Read more
Gwamnatin jihar Jigawa ta mika gudummawar motoci kirar Toyota camry guda 4 ga Jami’ar Fasaha ta gwamnatin Tarayya da ke Babura Read more
Hukumar Alhazai ta kasa ta bayyana cewa ma’aikatar Hajji da Umrah ta kasar Saudiyya ta gaza biyan bukatar data mika na a karawa Najeriya yawan kujerun aikin Hajjin bana Read more