Gwamnatin Tarayya ta ware kimanin Naira biliyan 1 da miliyan 200 domin gina shafin intanet na Inshora Read more
Kotun Burtaniya ta ki bada belin tsohon mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Ike Ekweremadu da matarsa wanda aka kama su da laifin yunkurin cire sassan jikin mutum Read more
Babban Sufeto Janar na yan sandan Usman Alkali ya gabatar da chekin kudi sama da Naira miliyan 22 ga iyalan jami’an yan sanda da suka mutu a jihar Filato Read more
Hukumar INEC ta bayyana Bashir Machina a matsayin tabbataccen wanda ya lashe zaben fidda gwani na takarar sanata a yankin Yobe ta Arewa da jam’iyyar APC ta gudanar Read more
Gwamnatin tarayya ta kaddamar sabon wani shirin bunkasa harkokin ilimi domin tabbatar da cewa an dawo da yaran da basa zuwa makaranta cikin aji Read more
An samar da sabbin kwafin kur’ani mai tsarki guda dubu 80 a babban Masallacin Harami na kasar Saudiyya saboda gudanar da aikin Hajjin bana Read more
Shugaban jam’iyyar APC na kasa yace har yanzu cire sunan Bashir Machina daga cikin sunayen da aka mika wa hukumar INEC bai saba ka’ida ba Read more
Kotu ta baiwa bankunan FirstBank da Ecobank da Unity Bank wa’adin mako biyu su biya gwamnatin jihar Kano kudaden da ake biya na rijista ko a rufe su Read more