Hukumar samar da ruwan sha a matsakaitan garuruwa ta jihar Jigawa ta kashe kudi fiye da naira miliyan 7,000 wajen gudanar da ayyuka Read more
Sanata Ekweremadu da matarsa za su fuskanci daurin rai da rai idan aka same su da laifin safarar sassan dan-Adam a karkashin doka Burtaniya Read more
Hukumar Sadarwa ta Kasa NCC ta ce za ta kaddamar da fasahar shiga intanet ta 5G zuwa watan Agustan bana Read more
‘Zanyi aiki tukuru tare da masu sarautun gargajiya wajen ciyar da jihar Jigawa gaba matukar an zabe ni gwamnan jihar a shekarar 2023’ – Mustapha Lamido Read more
Gwamnatin Tarayya ta bayyana shirin ta na bude shafin kirkirar ayyukan yi ga matasan da suke zaune a Najeriya basa aiki Read more
Wata gagarumar girgizar kasa da ta faru a Afghanistan ta yi sanadin mutuwar akalla mutum 920 Read more
Ana zargin kwamdan hisbah na jihar Kano da karkatar da kujerun hajjin bana ga yan uwan da makusantan sa Read more
Kungiyar masu dillancin man fetur ta Najeriya IPMAN ta janye matsayarta ta sayar da litar mai daga naira 180 zuwa sama Read more