Gwamnatin jihar Borno ta bayyana barkewar cutar kyandar-biri a jihar tare da samun mutum uku a cikin wadanda NCDC ta tabbatar Read more
Kamfanin NNPC ya ce bai umarci yan Kasuwar Man su kara farashin fetur ba akan wanda gwamnati ta kayyade Read more
Shugaban Kungiyar ASUU ya ce wa’adin mako biyu da shugaban kasar ya bayar domin kawo karshen yajin aikin ya yi yawa Read more
‘Dauk wadanda suka zarge ni da nuna son kai a siyasar jihar Jigawa suna da ‘yancin bin hanyarsu ta siyasa a wasu jam’iyyun” – Sule Lamido Read more
Kungiyar Ma’aikatan Bankuna da Inshora ta ce za ta bi sahun kungiyar kwadago ta kasa NLC a yajin aikin goyon baya ga ASUU Read more
Majalisar zartaswa ta tarayya ta yi wa mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo fatan samun sauki Read more
Hukumar kidaya ta kasa a jiya ta ce za ta dauki ma’aikatan wucin gadi miliyan uku domin kidayar jama’a a shekarar 2023 Read more
Shan matsin lamba ya tilasta wa Gwamna El-Rufai fasa karbar kudi shiga filin Sallar Idi a jihar Kaduna Read more
Majalisar Dinkin Duniya tace yaƙin Ukraine ya jefa mutane sama da miliyan 70 cikin talauci a fadin duniya Read more