Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranakun Litini da Talata a matsayin ranakun hutu domin bukukuwan Babbar Sallah Read more
Shugaban kasa Buhari yace ya kadu matuka da harin da aka kai gidan yarin Kuje kuma zai dauki tsattsauran mataki Read more
Kungiyar mayakan ISWAP ta jadda daukar alhakin harin da aka kai gidan yarin Kuje da ke Abuja Read more
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa NAFDAC ta rufe kamfanonin ruwa guda 10 a jihar Ondo bisa rashin bin ka’idoji Read more
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar AA, Hamza Al-Mustapha, ya ce jam’iyyarsa ba za ta yi hadin gwiwa da mutanen da basu damu da makomar al’umma ba Read more
Gwamna Zulum ya raba wa likitoci fiye da 80 didaje da kudi Naira miliyan 79 don inganta rayuwarsu Read more
Manyan Sarakunan kasar Yarabawa sunyi kiran samun zaman lafiya daga gwamnati kafin zaben 2023 Read more
Kasar Jamus za ta fara dawo wa da Najeriya dubban kayayyakin tarihin ta da aka wawushe tun lokacin mulkin mallaka Read more
Iyalan wadanda ‘yan bindiga suka sace a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna suna shirin yin zanga-zanga ga gwamnati Read more