Ruwan sama da kankara sun lalata gonakai da gidaje a mazabun Dutsen-Kura da Kanya da kuma Gozaki da ke karamar hukumar Kafur ta jihar Katsina Read more
‘Zan dora kan abubuwan da Gwamna Badaru yayi wajen bunkasa tattalin arzikin jihar Jigawa a ciki shekara 2’ – Umar Namadi Read more
Gwamnatin Jihar Kaduna ta tabbatar da kashe wasu yan bindiga da dama bayan sojoji sun kaiwa sansanin su hari a kananan Hukumomin Igabi da Chikun na Jihar Read more
Hukumar Fanson Ma’aikata ta jihar Jigawa ta ce ta biya Naira miliyan 181 ga iyalan ma’aikata 72 wanda suka rasu suna aiki Read more
Sanata Danladi Sankara ya bada gudunmawar Naira Miliyan 20 da buhu 10,000 na shinkafa da kuma sauran kayan tallafi ga mutanen da iftila’in ambaliyar ruwa ya shafa Read more
Hukumar DSS tana zargin Mallam Tukur Mamu a matsayin wanda yake taimakawa yan ta’adda da bayanan sirri Read more
Atiku Abubakar ya yi alkawarin fitar da Najeriya daga cikin duhu matukar aka zabe shi a shugaban kasa Read more
An sake ganowa wasu gawarwakin mutane biyar a wani hatsarin kwale-kwale a karamar hukumar Ringim da ke jihar Jigawa Read more