Labarai

Gwamnatin Jihar Kaduna ta tabbatar da kashe wasu yan bindiga da dama bayan sojoji sun kaiwa sansanin su hari a kananan Hukumomin Igabi da Chikun na Jihar

Gwamnatin Jihar Kaduna, ta tabbatar da kashe wasu yan Bindiga da dama, bayan Sojoji sun kaiwa sansanin su hari a kananan Hukumomin Igabi da Chikun na Jihar. Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida Mista Samuel Aruwan, shine ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da aka rabawa manema labarai a Continue reading
Labarai

Sanata Danladi Sankara ya bada gudunmawar Naira Miliyan 20 da buhu 10,000 na shinkafa da kuma sauran kayan tallafi ga mutanen da iftila’in ambaliyar ruwa ya shafa

Shugaban Kwamatin Yada Labarai da Fadakarwa na Majalisar Dattawa Sanata Danladi Sankara, ya bada gudunmawar Naira Miliyan 20 da Buhu dubu 10,000 na Shinkafa da kuma sauran kayan Tallafi ga mutanen da Iftila’in ambaliyar ruwa ya shafa a Jihar nan. A cewar Sanatan, Kudaden da kuma Kayan Abincin Continue reading