Karamar hukumar Miga a jihar Jigawa ta cinye da ruwan ambaliya

0 545

Rahoto cikin hotuna:


Halin da karamar hukumar Miga take ciki kenan a safiyar yau inda ruwan ambaliya ya mamaye cikin garin Migan da kewaye.


Inda suka cinye da ruwan sun hada da babban ofishin yan sanda, gidan shugaban karamar hukumar Miga, ofishin INEC da sakateriya.

Leave A Reply

Your email address will not be published.