Magoya bayan jam’iyyar PDP kimanin 7,000 sun fice daga jam’iyyar zuwa ta APC bisa zargin cewa PDP ta gaza a duk sassan cigaba a Najeriya Read more
Wani fada da ya barke tsakanin mayakan Boko Haram da mayakan kungiyar ISWAP ya hallaka yan ta’adda da dama Read more
Wasu ‘yan bindiga sun harbe daya tare da sakin wasu manoma 12 da suka yi garkuwa da su a babban birnin tarayya Abuja Read more
Gwamnatin tarayya na shirin samar da asusun zuba jari na matasa na kasa don zama bankunan matasa Read more
Shugaban kungiyar malaman jami’o’i ta kasa (ASUU) yace a shirye kungiyar take domin janye yajin aikinta na watanni 7 Read more
Gwamnatin Jihar Jigawa ta sanar da ranar Asabar mai zuwa a matsayin ranar jarabawar tantancewa ga wadanda suka nemi tallafin karatu kyauta a jami’ar Al-Istiqama Read more
Hukumar kare hakkin bil’adama ta kasa ta bayar da diyyar naira miliyan 287 ga mutane 74 da aka kashe a zanga-zangar EndSars Read more