Kungiyar RIFAN zata gudanar da bikin shinkafa da nufin tallafawa yunkurin gwamnatin tarayya na wadatar da abinci a Najeriya Read more
Kwamitin Zakka ta masarautar Kazaure ta raba kayan abinci da kudinsu fiye da naira miliyan 17 Read more
Ministan wutar lantarki yace za a iya samun karuwar wutar lantarkin kasarnan fiye da megawatt dubu 5 Read more
Gwamna Badaru ya wakilci shugaban kasa Buhari a wajen bikin rufe taron tarihi na wasan gargajiya na kasar Nijar Read more
Jam’iyar PDP ta bukaci Gwamnan Zamfara ya magance matsalolin tsaro da suke cigaba da addabar Jihar Read more
Shugaba Buhari yace ba zai gaza ba wajen fara aiwatar da shirye-shiryen da suke cikin kasafin kudin Najeriya na 2022 Read more
Hukumar kula da tsaftar mahalli ta jihar Jigawa ta kaddamar da aikin tsaftace tashoshin mota da wuraren wanka da bahaya Read more