Abubakar Sani Bello, Gwamnan jihar Neja ya rantsar da sabbin ciyamomin jam’iyyar APC na jihohi 36

Abubakar Sani Bello, Gwamnan jihar Neja ya rantsar da sabbin ciyamomin jam’iyyar APC na jihohi 36 a shalkwatar APC da ke birnin Abuja.

Comments (0)
Add Comment