Jerin Gwamnonin Jihohin Najeriya kamar yadda yake a ranar 18 ga Disamba, 2025, inda APC ce ke rike da mafi yawan jihohi a Najeriya da gwamnoni 28. PDP na da gwamnoni 5, yayin da Accord, LP, APGA da NNPP ke da gwamna guda ɗaya kowacce jam’iyya.
Ga su nan a cikin jeri:
- Jam’iyyar APC (All Progressives Congress) – Gwamnoni 28
- Akwa Ibom: Umo Eno
- Bayelsa: Douye Diri
- Benue: Hyacinth Alia
- Borno: Babagana Umara Zulum
- Cross River: Bassey Otu
- Delta: Sheriff Oborevwori
- Ebonyi: Francis Nwifuru
- Edo: Monday Okpebholo
- Ekiti: Biodun Oyebanji
- Enugu: Peter Mbah
- Gombe: Muhammad Inuwa Yahaya
- Imo: Hope Uzodimma
- Jigawa: Umar Namadi
- Kaduna: Uba Sani
- Katsina: Dikko Umar Radda
- Kebbi: Nasir Idris
- Kogi: Usman Ododo
- Kwara: Abdulrahman Abdulrazaq
- Lagos: Babajide Sanwo-Olu
- Nasarawa: Abdullahi Sule
- Niger: Mohammed Umar Bago
- Ogun: Dapo Abiodun
- Ondo: Lucky Aiyedatiwa
- Plateau: Caleb Mutfwang
- Rivers: Siminalayi Fubara
- Sokoto: Ahmad Aliyu
- Taraba: Agbu Kefas
- Yobe: Mai Mala Buni
- Jam’iyyar PDP (Peoples Democratic Party) – Gwamnoni 5
- Adamawa: Ahmadu Umaru Fintiri
- Bauchi: Bala Mohammed
- Oyo: Seyi Makinde
- Zamfara: Dauda Lawal
- Jam’iyyar Accord – Gwamna 1
- Osun: Ademola Adeleke
- Jam’iyyar Labour (LP) – Gwamna 1
- Abia: Alex Otti
- Jam’iyyar APGA (All Progressives Grand Alliance) – Gwamna 1
- Anambra: Charles Chukwuma Soludo
- Jam’iyyar NNPP (New Nigeria Peoples Party) – Gwamna 1
- Kano: Abba Kabir Yusuf
Wannan jerin na nuna yadda tasirin jam’iyyun siyasa ke canzawa a Najeriya, tare da APC na ci gaba da mamaye mafi yawan jihohi a wannan lokaci.