Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa, UAE ta sake sanya wasu dokoki masu tsauri ga ‘yan Najeriya da ke neman bizar shiga ƙasarta domin yawon buɗe ido ko ziyarar wucin-gadi. Read more
Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta sanar da sabon tsari dangane da bayar da biza ba na ɗindindin ba ga ‘yan Najeriya Read more
Kwamatin kula da Kananan Hukumomi na Majalisar Dokokin Jihar Jigawa ya tunasar da karamar hukumar Roni game da bukatar gina ajujuwa guda biyu ga makarantun ‘ya’yan fulani makiyaya Read more
A NAJERIYA, MALAMAI KIMANIN DUBU 915 NE KAWAI KE KOYAR DA DALIBAI FIYE DA MILIYAN 31 A MAKARANTUN FIRAMARE Read more
HUKUMAR HANA YADUWAR CUTUKA TA KASA NCDC TA CE MUTANE 145 SUN MUTU DAGA CUTAR LASSA A FADIN KASAR TUN FARKON SHEKARAR NAN Read more
MAJALISSAR ZARTARWAR JIHAR JIGAWA TA AMINCE DA KASHE KUDI SAMA DA NAIRA MILYAR 500 WAJEN FADADA NOMAN RANI Read more