Tsohun gwamnan jihar Benue,ya baiyana cewa jam’iyyar PDP tana cikin mawuyacin hali da zai iya kai ta ga rushewa kafin 2027 Read more
NiMET, ta fitar da sabon hasashen yanayi inda tace da yiwuwar ɓarkewar cututtukan ruwa a karshe shekara 2025 Read more
Lamido ya bukaci Shugaba Tinubu da ya biya iyalan MKO Abiola bashi da yake bin Najeriya na Naira biliyan 45 Read more
Hukumar alhazai ta jihar Jigawa ta ce za a fara jigilar maniyatan jihar nan zuwa kasa mai tsarki a ranar 18 ga wata. Read more
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya kaddamar da Kwamitin hana rikicin Manoma da Makiyaya. Read more