Barcelona na son daukan Luiz Diaz, Manchester United da Chelsea suna zawarcin Joules kounde

Kungiyoyin kwallon kafa na Manchester United da Chelsea suna zawarcin dan wasa Joules kounde wadda Barcelona ke naman rabuwa dashi domin samun kudaden shiga a ƙarshen kaka ta bana. (Sport Spain)

A wani labarin kuma, kungiyar kwallon kafa ta Barcelona na sha’awar daukan dan wasa Luiz Diaz na kungiyar Liverpool, sai dai kungiyarsa ta bayyana cewar bana sayarwa bane. (Daily Mirror)

Comments (0)
Add Comment