Bidiyo: Zazzafan Damben Ebola Da Shagon Buhari

Kungiyar Damben garin Hadejia ce ta shirya fafatawar a cikin watan nan nan Maris wanda aka gayyato manyan yan dambe don kafsawa. ciki har da wasan da Ebola yayi da Shagon Buhari.

DambeSport
Comments (0)
Add Comment