Birtaniya ta hana Uganda shiga kasarta

Birtaniya ta saka doka ga kasar Uganda a jerin ƙasashen da ta hana mafiya daga cikinsu shiga ƙasarta daga ranar 30 ga wannann watan na Yuni.


Hakan sunyi ne domin daukar mataki sakamakon yaɗuwar cutar korona da kuma sabbin nau’in cutar.

Comments (0)
Add Comment