Bola Ahmad Tinubu ya lashe zaben fitar da gwani na jam’iyyar APC da kuri’u 1271

Bola Ahmad Tinubu ya lashe zaben fitar da gwani na jam’iyyar APC da kuri’u 1271 kamar yadda alkalin zabe ya bayyana.

Comments (0)
Add Comment