Da Ɗumi-Ɗuminsa: An ga wata a kasar Saudiyya

Hukumomi a Saudiyya sun tabbatar da ganin jinjirin watan Ramadan a yau Juma’a, don haka an ayyana gobe Asabar a matsayin 1 ga watan Ramadan.

Shafin Haramain Sharifain ne ya sanar da haka.

Comments (0)
Add Comment