Da Ɗumi-Ɗuminsa: An ga wata a kasar Saudiyya Labarai By Amir Muhammad Last updated Apr 1, 2022 0 697 Share Hukumomi a Saudiyya sun tabbatar da ganin jinjirin watan Ramadan a yau Juma’a, don haka an ayyana gobe Asabar a matsayin 1 ga watan Ramadan. Shafin Haramain Sharifain ne ya sanar da haka. 0 697 Share