Dalilin da Ya Sa Tinubu Ka Iya Fuskantar Cikas a Takararsa na Zaben 2027’

Wani jigo a jam’iyyar APC, Cif Eze Chukwuemeka Eze, ya ce Tinubu na iya fuskantar matsaloli da za su hana shi tsayawa takara a 2027 Eze ya soki gwamnatin Tinubu da rashin tabuka abin azo a gani, yana mai cewa yunwa da kashe-kashe sun yi yawa Ya ce mutane na tambayarsa kan makomar tsohon gwamnan Rivers, Rotimi Amaechi, yana mai cewa ya cancanci shugabanci don ceto Najeriya.

Comments (0)
Add Comment