Direban Sardaunan Sakkwato kuma Firimiyan arewa, Sir Ahmadu Bello rasuwa, Alhaji Ali Sarkin Mota ya rasu

Allah Ya yi wa direban Sardaunan Sakkwato kuma Firimiyan arewa, Sir Ahmadu Bello rasuwa. Alhaji Ali Sarkin Mota ya rasu a yau Laraba, 9 ga watan Ramadan, 1442 (21/04/2021).


Wani makusancinsa wanda ya tabbatar da hakan a garin Kaduna.

Comments (0)
Add Comment