Hukumar Ilimi ta Jihar Jigawa tayi kira da a maida yan makaranta da zarar hutu ya kare

Hukumar Ilimi ta Jihar Jigawa tayi kira ga Iyayen Daliban Makarantu Firamare dana Sikandire dasu maida yayan su zuwa Makaranta da zarar hutu ya kare.

Sakataren a Sashen Ilimi na Karamar Hukumar Hadejia Alhaji Musa Garba, shine ya bayyana hakan cikin wata tattaunawa da wakilinmu Hamza Muhammad Maiwando a Ofishin sa.

Comments (0)
Add Comment